
Mu san juna
- ISBN 10 : IND:30000095796755
- Judul : Mu san juna
- Pengarang : Alkali Husaini Sufi,
- Kategori : Hausa language
- Bahasa : ha
- Tahun : 1999
- Halaman : 55
- Halaman : 55
- Google Book : http://books.google.co.id/books?id=yMEiAQAAMAAJ&dq=inauthor:husaini+usman&hl=&source=gbs_api
-
Ketersediaan :
5 Maimuna ta haifi - Usman da Maryam da Manya. M un zo kan kwana inda
zamu dan saurara mu huta sannan mu karya mu tafi wani gidan, tun da yake
mun wadatu da abinda muka bayyana game da gidan Alkali Dahiru mai lamba ta
6 a jeren ya'yan Malam Ibrahim Na-Kwaru. Sai mu shiga gidan Isa (Mai
Tattabarai) wanda shine autan gidan Malam Ibrahim Na-Kwaru din. 7. ISA (Mai
tattabarai) Wannan auta na gidan malam Ibarahim Na- Kwaru wanda shi
malamin campus ne a ...